Spring rolls filling

Ummu hamid @ummuhamid_5990
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanki kabeji a yankan shi a kuma gyara karas a wake shi
- 2
Sai gurza a yanka albasa a Yi greating attaruhu a sa nama kadan da aka dafa
- 3
A ka kuma daka shi a sa Mai a wuta a soya su sama sama
- 4
A sa Maggie d kayan kamshi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Spring rolls
Spring rolls yn da dadi sosae duk da kansacewa nafi son samosa akan shi Amma naji dadinsa sosae .#yclass Zee's Kitchen -
-
-
-
Spring rolls
Kai Masha Allah in inajin kwadayi wani Abu to inyinsa don kwadayi Hauwah Murtala Kanada -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13576099
sharhai