Kayan aiki

2mintuna
4 yawan abinchi
  1. 2Flour kofi
  2. Mai ko butter chokali 2
  3. Gishiri chokali 1
  4. Baking powder chokali 2
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

2mintuna
  1. 1

    Za ki tankade flour dinki ki auna kofi 2 ki zuba mai ki murza sosai ya hade

  2. 2

    Sannan ki zuba sauran kayan wato gishiri da bakin powder se kina zuba ruwa kadan kadan har ya hade ya dena laqewa ga hannu

  3. 3

    Se kirufe ki barshi ya huta tsawon minti 30 se ki fitar kiyi rolling ki yanka kashi 8

  4. 4

    Se kiyi rolling kowane 1 kina shafa flour a jikin board dinki

  5. 5

    Ki aza frying pan dinki tayi zafi baa saka komai se ki saka dough dinki ki ki barshi ya tashi sannan ki juya

  6. 6

    Idan kowane bangare yayi se ki saka a leda kada ya bushe

  7. 7

    Tortilla dinki yayi
    Kina iya ci da curry soup ko kiyi tacos dashi wanda in sha Allah zan saka yanda akeyim shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes