Kayan aiki

  1. Gumba(me gurori)
  2. Ruwa
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara aza tunkunyar ki akan wuta ki zuba ruwa ki rufe. sannan ki barshi ya tafasa

  2. 2

    Sei ki dauko gumbar ki,ki sa cikin bokitin da zaki dama kunu ki zuba ruwa ki dama gumbar,damun da zaki yi ba me kauri ba kuma ba me ruwa ruwa ba.sae ki zamo kohi ki zuba wannan damammiyar gumbar kadan

  3. 3

    Idan ruwan suka tafasa sei ki debo ki dinga zubawa cikin damammiyar gumbar,kina zubawa kina motsawa zaki dinga ganin yana yin kauri,se ki kinga kara ruwan har sei yy miki
    yadda kike so.

  4. 4

    Idan yy ruwa sei ki zuba wannan gumbar da kinka zuba cikin kofi,idan yayi kauri sei ki zuba tafasashshen ruwa har yy miki kaurin da kike so,sannan ki zuba sugar

  5. 5

    Asha kunu lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

Similar Recipes