Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya
  2. Sugar
  3. Filevor
  4. Madara
  5. Dankalin hausa
  6. Kaninfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara Aya ki wanke ki zuba dankalin hausa da kaninfari ki Kai markade a markado Miki sai kitace Kika zuba kankara da suga da flavor da Madara kisa a fridge or kisa kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes