Cucumber juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana hadin cucumber baa sa mai sugar sana yawa shanshi yana rage kiba da tumbi

Cucumber juice

Wana hadin cucumber baa sa mai sugar sana yawa shanshi yana rage kiba da tumbi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1big cucumber
  2. 2lemon
  3. 1ginger
  4. Handful mint leaves
  5. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke cucumber dinki ki yanka kisa a blender kisa mint leave, ginger ki zuba ruwa kiyi blending

  2. 2

    Sai ki tace ki matse lemu tsami shikena

  3. 3

    Sai sha inda kinaso kisa a fridge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes