Tura

Kayan aiki

  1. Cabeji
  2. Bama
  3. Albasa
  4. Maggie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayayyanka cabeji awanke

  2. 2

    Asaka albasa yankakke

  3. 3

    Asa bama kadan da maggie amotsa
    Shikenan se aci da shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fauxee Musa
Fauxee Musa @fauxeebaby1
rannar

Similar Recipes