Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. 2 cupMacaroni
  2. Cabbage half
  3. 1Tomato
  4. Cucumber half
  5. 1Onion
  6. 3 tbsMayonnaise

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Azuba ruwa a tukunya idan ya tafasa azuba macaroni a dafa

  2. 2

    Iyanka cabbage agurza carrot ayanka onion tomato ma ayanka sai cucumber itama ayanka

  3. 3

    Asamu kwano azuba macaroni azuba tomato, onion, cucumber da cabbege sai a juya akawo mayonnaise azuba akara juyawa ko'ina yasamu aza iyachinshi da shinkafa enjoy.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
fatyma saeed
fatyma saeed @muhfat
rannar

Similar Recipes