Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Kayan dandano da qamshi
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki wanke naman ki Dora a wuta kisa sinadarai kamar citta,kanamfari,masoro,maggi,albasa,girfa da sauransu,saiki bari ya tafaso yayi laushi

  2. 2

    Bayannan saiki Dora manki a wuta,ki yayyanka albasa akan naman ki qara maggi in baijiba ki barshi yy awa daya saiki dinga zuba naman a mai me zafi har sai yy ja saiki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisah Hadi Amin
Nafisah Hadi Amin @Nafsy1704
rannar
Gombe
Lives in Gombe,a Bs.c in Biology, Married with children. I love kitchen life
Kara karantawa

Similar Recipes