Samosa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Fulawa
  2. Nama
  3. Magi
  4. Albasa
  5. Baking powder
  6. Mai
  7. Kayan kamshi
  8. Attarugu
  9. Blue bands

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade garin fulawarki sai ki zuba baking powder da Magi ki yamutsesu har sae sun hade sannan ki sa blue band sae fasa kwai guda uku ki yita murzawa harsae ya hade

  2. 2

    Sae ki rufeshi da Leda ki barshi sananan ki dauko nama ki wakeshi ki aza akan wuta saiki zuba Magi da kayan kamshi sae barshi ya dahu idan yayi taushi saeki dakashi sannan ki soya sama sama

  3. 3

    Saiki dauko fulawa dough ki Rika murzawa kina yankashi gida 4 sai ki kwaba fulawa kadan kina nadawa kina saka nama a tsakiya kina shafa kullum fulawa domin bakin ya hade sai ki Dora paper akan baking pan inki ki jera Shi

  4. 4

    Sai ki fasa kwai daya ki Rika shafawa a saman samosa sai ki say oven ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412
rannar

sharhai

Similar Recipes