Buttercream

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Gaskiya tayi laushi ga dadi zaki iya ci da burodi

Buttercream

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gaskiya tayi laushi ga dadi zaki iya ci da burodi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 250 gButtar
  2. 500 gIcing sugar
  3. Madara shokali uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hadasu waje daya kiyi ta bugawa har ya yi laushi sai ki raba biyu kisa kalan da kike so sai kiyi adon ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes