Hanjin Ligidi

Rahinerth Sheshe's Cuisine
Rahinerth Sheshe's Cuisine @cook_17350184
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.

#Alawa

Hanjin ligidi alawa ce mai dadi yara sunason ta Sosai

Hanjin Ligidi

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#Alawa

Hanjin ligidi alawa ce mai dadi yara sunason ta Sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar
  2. Tsamiya
  3. Ruwa kadan
  4. Kala

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukatar nan

  2. 2

    Da farko a jika tsamiyar a barta ta jiku

  3. 3

    Sai a zuba sugar din a tukunya asa ruwa kadan a tona sai a dora

  4. 4

    Sai abarshi ya dahu sai a sauke.

  5. 5

    Sai a dauko Jikakkiyar tsamiyar a zuba a tona

  6. 6

    Sai a raba hadin biyu daya a diga masa kala

  7. 7

    Sai a dauko jarida a nada kwakkwaro sai a zuba hadin sannan a zuba mai kala

  8. 8

    Sai asa tsinken sakace a bakin sannan a rufe bakin a barshi ya daskare

  9. 9

    Inya daskare sai a bare shikenan sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes