Zobo

Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_14715655
Kaduna

#kitchenhuntchallege Akwai dadi da kara lapiya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zobo
  2. Cucumber
  3. Danyar citta
  4. Sugar
  5. Faster Clark
  6. Kanun fari
  7. Barking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki dura xobo a wuta tare da kanun fari xai ki Dan baking powder saboda tsami

  2. 2

    Sannan ki gyara cucumber ki da citta da ya kiyi blending dinsu sannan ki tace ruwan su ki ajiye a gyefe

  3. 3

    Bayan xobo ki ya dahu sai ki tace shi ki hada da ruwan cucumber da cittar da kika mankada sai ki joya ki xuba faster Clark da yar sugar yadda kike dai bukatar xakin shi sai ki sha kayan ki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_14715655
on
Kaduna
I like cook
Read more

Comments

Similar Recipes