Mitmis

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

#Alawa
Tun muna yara nakeson mitmis sosai sbd tanada dadi ,anayinta ne da gyada shiyasa nake sonta sbd inason gyada😋

Mitmis

Masu dafa abinci 15 suna shirin yin wannan

#Alawa
Tun muna yara nakeson mitmis sosai sbd tanada dadi ,anayinta ne da gyada shiyasa nake sonta sbd inason gyada😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Sha biyar mintuna
  1. 1kofi gyada(nikakkiya)
  2. 1kofi ruwan tsamiya
  3. 1kofi sukari
  4. 1 cokalivanilla flavor
  5. 2 cokalimai

Umarnin dafa abinci

Sha biyar mintuna
  1. 1

    Ga abubuwan da muke bukata

  2. 2

    Zaki tace ruwan tsamiya ki zuba a tukunya saiki kawo sukari ki zuba ki juya

  3. 3

    Ki barshi ya tafasa har sai kinga yayi kauri saiki zuba vanilla flavour ki juya ki kawo nikakkiyar gyadarki ki juye aciki

  4. 4

    Saiki ki dinga tukawa har sai ya hade jikinta

  5. 5

    Ki samu leda me kyau ki zuba mai akai saiki juye ki kawo rolling pin ki murza har Yayi fadi

  6. 6

    Bayan kin murza ki samu cookies cutter ki fitar da zane me kyau

  7. 7

    Shikenan angama sai sha😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes