Ingredients

  1. 4 cupsFlour
  2. 3/4Sugar
  3. Baking powder 1tspn
  4. Vanillah essence1tspn
  5. 3Eggs

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hade dry ingredients dinki waje daya a bowl ki sieving dinsu

  2. 2

    Sai kisa ruwa Sai kisa butter ki juya sosai har sai ya hade jikinsa

  3. 3

    Sai ki fasa kwan ki ki zuba tare da flavour da madara ki juya sai ki sa ruwa ki kwaba amma kada yayi ruwa

  4. 4

    Sai ki yayyanka ki zuba a mai, mai zafi ki soya amma kada ki cika wuta

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Zainab Nafiu Ahmad
Zainab Nafiu Ahmad @cook_18356042
on

Similar Recipes