Edit recipe
See report
Share

Ingredients

40 mins
2 servings
  1. Minced meat 1/4 kilo
  2. 1/2 tspCurry
  3. 1/4 tspThyme
  4. 1/4 tspSalt
  5. 3 cupsFlour
  6. 1bulb onion
  7. 1medium cabbege
  8. Oil for frying
  9. Maggi/ seasoning

Cooking Instructions

40 mins
  1. 1

    A yayyanka kabeji,albasa kanana(Shi kabeji a yanka shi dogaye).A dako nama da kayan da aka yanka da curry,thyme,Maggi,gishiri da seasoning Sai a hada gaba daya a soya,da Mai kadan Amma kada su soyu sosai.

  2. 2

    A tankade fulawa Sai asa gishiri,curry da maggi Sai a kwaba shi ruwa-ruwa(ma'ana kaurinsa ya zama kadan)

  3. 3

    Ki sami frying fan da aka Riga aka Hora shi ko non-stick.Sai a diga masa mai dan kadan Ana amfani da burushi wajen shafa kwabin Ana goggoga cikin kaskon kaman wainar fulawa/kisire Har Sai an gama baki daya.Amma a rage dan kwabin kadan.A dinga dauka daya bayan daya ana zuba kayan hadin ana nadewa Kamar Yada akewa tabarma Sai a dauki ragowar kullin ana shafawa ana rufe bakin dan ka da ya bude.Daga Nan Sai a soya shi Sai ya zama golden brown.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Maryam Bichi
Maryam Bichi @cook_18616006
on
Kano,Nigeria

Similar Recipes

More Recommended Recipes