Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupFlour
  2. 3 TBSPSugar
  3. 3 TSPYeast
  4. 1 TSPGishiri
  5. Mai kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    A zuba ruwa a roba asa gishiri da sugar da yeast da Flour a kwaba Sosai yayi Dan ruwa ruwa amma kar yayi Sosae ko yayi tauri

  2. 2

    Sai a rufe abarshi ya tashi Inya tashi sai a zuba a Baking tray a shafa mai a saman asa a Oven a gasa shikenan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
on
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Read more

Comments

Similar Recipes