Dambun shinkafa

Mamanjay
Mamanjay @MamanJay
Katsina state

Rayuwata inason shinkafa shiyasa kullum bana rabuwa d hanyoyin sarrafata

Dambun shinkafa

Rayuwata inason shinkafa shiyasa kullum bana rabuwa d hanyoyin sarrafata

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa kofi 2 a barza
  2. Allayahu wadaci
  3. Nama dede karfinki kuma b dole bane
  4. Albasa mawadaciya
  5. 11Dandano Guda
  6. Tumatir babba daya
  7. 5Tarugu Guda
  8. Mai Don tananawa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke barjin shinkafa ki saka a kolanda(gwagwa) se ki samu tukunya Wanda baze shige duka b hannunshi ze fito waje ki zuba rua rabin Tukunyar ki saka akan wuta ki rife ki kunna wuta ki bashi awa daya. Ki tafasa namanki da albasa ki soya samasama ki aje gefe. Ki yanka allayyahunki shima

  2. 2

    Sai ki duba shinkafarki zaki g y fara taushi se ki kashe ki saka mai ki jajjaga tarugu ki zuba ki sanya mai kadan ki qara rua a tukunya ki ki rife ki qaramashi awa daya daganan yy sai ki dauko hadin namanki ki hade d shinkafar ki motse ki qara soyasu ki hada d allayahun ki yayyafa rua samasama ki rife Tukunyar su turaru se ki kashe ki juye.

  3. 3

    Kisaka tumatir kiyi kwalliyanki yanda kkso

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamanjay
Mamanjay @MamanJay
on
Katsina state
Born and raised in katsina state,married in katsina, blessed wit 3kids ol gals.My passion for cooking started since wen i was little and i became more passionate about it after i got married. Having a kitchen of my own is another world #mamanjay'ssmallchops to d world😘💪
Read more

Comments

Similar Recipes