Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 1/4 cupcorn flour
  3. Ruwa
  4. Man suya
  5. Gishiri kadan
  6. Filling din
  7. Mince meat
  8. Kayan kamshi
  9. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2

    Dafarko xaki hade flour ki d corn flour d gishirinki seki sa ruwa ki kwaba har sekinyi forming smooth dough.

  3. 3

    Seki guggutsirasu sanan ki dinga gutsira kina murxawa seki shafa man kuli asama d flour seki qara dauko na biyu shima kimai hk a tsakani ki dinga Sa wadatatcen mai d flour har kigama.

  4. 4

    Inkika gama seki ki qara murzasu har suyi fale fale sanan ki gasa su frying pan inyayi seki sauke kibarshi ya sha iska seki kidinga ciccirewa a hankali sannan ki raba ko wanne into 4

  5. 5

    Shikuma minced meat dinki xaki soya shine d kayan kamshi d na dan dano.seki dinga daukar sheet din kina folding dinsa ki like d kwababbiyar fulawa sann kixuba namanki ciki ki like saman haka xakiyi tayi har ki gama

  6. 6

    Se ki dora manki akan wuta ki soya

  7. 7

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes