Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Shinkafa
  3. Kayan miya
  4. Kayan dandano
  5. Man gyada
  6. Cocumber
  7. Cabbage
  8. Kwai daffafe

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa yi jajjagen kayan miya,tarugu,tattasai da albasa,tafarnuwa a aje gefe

  2. 2

    A dafa wake half done a tsiyaye ruwan saboda ya rage baki

  3. 3

    A saka mai cikin tukunya sai sunyi zafi,sai a zuba kayan miyan ana motsawa a kai a kai har sai ya soyu,sai a zuba kayan dandano a motsa,sai a zuba ruwa su tafasa.

  4. 4

    A zuba waken tareda shinkafar,sai a jira ya dahu.

  5. 5

    Bayan ya dahu zaa iya ganishing da cocumber da kuma dafaffen kwai da cabbage.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Pheedow S
Pheedow S @cook_15383242
on
Kebbi
I so much love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes