Wainar gero

Mimi's kitchen @cook_19429080
Cooking Instructions
- 1
A wanke get a gyara shi,a jika shi idan ya jiku akai markade idan an kawo markaden,a zuba yeast a barshi ya tashi dai a zuba gishiri,karkashi,kana da ruwa a juya a kuma barin shi ya tashi,Sai a buga sosai.
- 2
Daga nan dai a dora tanda a wuta a dinga zuba mai cokali daya,kullin kuma ludayi daya.A soya idan bangare daya ya soyu dai a juya daya bangaren.Ana iya ci da kulli-kulli ko sukari ko miya.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Cinnamon rolls Cinnamon rolls
My friends visit inspired me to try out this recipe so that I won’t serve them the usual snacks.Zuwan kawayena ne ya sakani yin wannan cinnamon rolls din din saboda bana so idan abokanayena sun zo na basu abunda aka Saba Ba dawa In baki sun zo Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine) -
-
-
Puff puff me sugar with zobo Puff puff me sugar with zobo
I so much like cincin me and my kidsMomyn Areefa
-
-
Pineapple juice with sausage Roll Pineapple juice with sausage Roll
I usually take it for dinner😃 #katsina Ashmal kitchen -
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11104128
Comments