Share

Ingredients

  1. 3Fulawa kofi
  2. Sugar syrup
  3. Salt
  4. Madaran gari cokali 2
  5. 1/2Baking powder
  6. Mai
  7. Nutmeg kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada duka dry ingredients dinki saiki kwaba kamar na meat pie saiki barshi ya huta for 30mins.

  2. 2

    Ki murza shi yay fadi sosai saiki yanka ki cire shape din da kikeso.

  3. 3

    Ki soya a Mai amma ya soyu sosai.

  4. 4

    Saikina saka wa cikin sugar syrup ki juya ya zama ko ina ya samu saiki tsaneshi a matsani.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Similar Recipes