Bread pizza

chef famara @cook_15730379
inason pizza shine dalilin dayasa na saukaka kaina inyi ta bread🤣🤣
Bread pizza
inason pizza shine dalilin dayasa na saukaka kaina inyi ta bread🤣🤣
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Pizza
Inason cin pizza matuka,tanada dadin ci,iyalina sunason cin pizza, ko baki zanyi zaace Dan Allah kiyi mana pizza ,mutane sunason cin ta NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
Tortilla Pizza
#ramadansadaka Ina marmari pizza ama inaji kiwya hada flour kawai senayi da tortilla tunda inadashi a fridge kuma yayi dadi sosai, inada dan soye nama shine na dan yanka kanana na hada Maman jaafar(khairan) -
-
-
Pizza fish baguette bread
To wana baguette bread ne haka ake siyar dashi a yanke kanana kamar sliced bread ama suka same butter da parsley a jikishi to shine nayi wana recipe din dashi Maman jaafar(khairan) -
-
Pizza
Alhamdulillah,karo na farko nayi kuma Masha Allah har ana nema.godiya ga cookpad team sokoto Safiyya Yusuf -
Bread cone dip ring
Masha Allah duk abu na bread inaso sarafashi inada recipe a English app na bread iri iri sai gashi nagan @maryamharande tayi wana recipe na bread shine nima nayi kuma muji dadinsa sosai godiya gareki my sister @maryamharande godiya kuma ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
Tortilla pizza 2
Nakanyi tortilla pizza nai inda ina marmari pizza ama kuma inaji kiwya hada flour kawai sena dawki tortilla nayi dashi kuma yana dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Simid pizza ko samovita pizza
Wannan pizza tayi Masha Allah imba a fadiba bazakace ta saimo bace ummu tareeq -
Gasasshen bread a saukake
Wannan gashi baya bukatar wasu Kayan hadi ko Kayan aiki . in kin gaji da cin bread a haka sae ki gasashi yana da dadi sosae da tea. Afrah's kitchen -
-
-
-
Pizza
Wanan hadin pizza ana yin sa ba da cheese ba.Na hada shi musamman saboda mama na da ba ta son cheese.Nayi amfani da ketchup a maimakon pizza sauce saboda tana son ketchup sosai amma zaku iya amfani da pizza sauce ko stew. Augie's Confectionery -
-
Pizza
Yarana suna matukar san pizza,shiyasa nake kokarin yimasu ita a duk sanda suka bukata. Zara's delight Cakes N More -
-
-
-
Simple Pizza
Na tashi da shaawan cin pizza,sai na qirqiri wannan #1post1hope Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer) -
Cheese 🧀 bread Mai habbatus sauda
Wannan bread daga kallonsa zakaji ka Kara Kaci🤣🤣🤣 Yana da muhimmanci ga Yan makaranta ummu tareeq -
Pizza
Wanna girkin na koyoshi ne a cookout da mukayi ranar Sunday, cookout din ya kayatar Dani matuka, sanadin haka naji sha'awar in gwada abubuwan da mukayi Kuma gashi banda wasu ingredients da zanyi filling, sai na zauna nayi tunani ta yadda zanyi pizza da ingredients da nakeda, alhamdulillah 💃😋 sai gashi jiya nayi pizza ta fito, mukaci muka lashe.. godiya ga cookpad Ummu_Zara -
Pizza bread Mai pite cheese ball da burgar cheese
Hum wannan pizza ba Aba yaro Mai kyuya ummu tareeq -
Bread
Yana da matukar dadi gaskiya nafison inyi bread dakaina domin nafi jindadin Wanda na garki . Meerah Snacks And Bakery -
Bread Roll
#sahurrecipecontest Bread Abu me Mai saurin ginsa Amma idan aka sharrafa shi Yana da dadin ci wanann ne yasa na sharrafa nawa ta wannan hanyar,ku biyo ni Dan ganin yadda na sharrafa nawa #sahurrecipecontest Mama's Kitchen_n_More🍴
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11169159
sharhai