Ingredients

1 hour
7 yawan abinchi
  1. Kofi uku wake
  2. 7Attaruhu
  3. 2Tattasai
  4. Albasa babba 1+lawashi
  5. Manja kofi daya
  6. Sinadarin dandano
  7. Crayfish cokali 1
  8. Qwai dafaffe

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Da farko zaki gyara wakenki ki surfashi ki wanke tass ki cire duk wani datti,sai gyara kayan miyanki ki wankesu ki hada tre da waken ki markadasu(banda lawashin)

  2. 2

    In kin niqasu sai ki kawo manjanki ki zuba,ki saka lawashi da sinadarin dandano ki juya

  3. 3

    Sai ki saka crayfish da dafaffen qwanki da kk yayyanka,ki juya ki riqa zubawa cikin leda ba da yawa ba sbd yy saurin dahuwa,sai ki daura ruwa kan wuta ki jera alalar ciki ki rufe ki barshi y turara zuwa minti talatin ya dahu😁

  4. 4

    Za s iya ci da ko wace miya ake so,ni dai ns ci da yajin tafarnuwa,snn na qara da miyar dagargajejjen kifi

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Afaafy's Kitchen
on
Kano

Similar Recipes