Couscous wt cabbage sauce nd salad

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

Simple and easy for cooking#Teamtrees

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko zaki dakko tukunyarki ki wanketa kisa ruwa kadan a ciki da mai shima kadan saikisa gishiri shima kadan ki dura a wuta ya tafasa saiki dakko couscous dnki ki zuba a babban bowl saiki dakko tafashashen ruwan zafin saiki juye a cikin couscous dn ki rufe da murfi ya tiraru zakiga yayi laushi kuma bazai cabeba saiki kwashe.

  2. 2

    For the sauce, zaki wanke kayan miyanki ki yankasu gaba daya saikisa a tukunya kisa ruwa aciki ki dura a wuta idan ya dahu saiki zuba mai daidai kisa spices dnki ki juya saiki dakko yankanken cabbage dnki da carrot kizuba suma saiki rufe kibarshi for 5min saiki sauke.

  3. 3

    Salad kuma zaki sami cucumber,carrot, lattace,cabbage,tomatoes,onion and baked beans ki wanke su da vinegar saiki yankasu yadda kkso saikisa baked beans aciki sai ayi serving.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
on
Kano
I luv cooking
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes