Coconut laddoo

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Dessert ne mai saukin yi kuma mai dadi, musamman ga ma'abota son kwakwa

Coconut laddoo

Dessert ne mai saukin yi kuma mai dadi, musamman ga ma'abota son kwakwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa 2 cups grated
  2. 1/4 cupcondensed milk
  3. 1tablespoon sugar
  4. 3tablespoons powdered milk
  5. 1/4teaspoon flavor
  6. Food colour
  7. Desiccated coconut

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukata

  2. 2

    Ki zuba kwakwa a pan, sai ki zuba sugar da condensed milk. Amma wuta kadan ake sakawa

  3. 3

    Ki zuba madaran gari da flavor kina jujjuyawa har sai yayi minti goma sannan ki sauke

  4. 4

    Ki barshi ya huce sannan ki raba shi kashi biyu

  5. 5

    Ki zuba color a kowanne

  6. 6

    Sai ki jujjuya ya hade

  7. 7

    Sai ki yi ball ki luliya da hannu

  8. 8

    Ki sake rolling a cikin desiccated coconut

  9. 9

    Haka zaki yi ma dayan colour din ma. Sai ki saka a fridge ya yi 3-5 hours

  10. 10
  11. 11
  12. 12
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes