Ingredients

  1. 3/4 cupflour
  2. 3Qwai
  3. 1/3 cupsugar
  4. 2 1/2mai
  5. 1/4 cupmadara
  6. Gishiri kadan
  7. 1tspn vanilla flavor

Cooking Instructions

  1. 1

    Za a ware egg white da egg yolk a cikin kwano daban-daban.

  2. 2

    Sannan a zuba vanilla da gishiri kadan a kan egg yolk, a kada su a ajiye a gefe.

  3. 3

    Sai a zuba sugar a kan egg white a kada su sosai da electric hand mixer, har sai sun zama kumfa.

  4. 4

    Sai akawo hadin egg yolk dinnan a zuba akan kumfar egg white din a juya su sosai. Sannan akawo mai da madara a zuba a sake gauraya su, su hade sosai.

  5. 5

    Sannan a samu gwangwanin gashi a zuba a ciki, a gasa ta a oven.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Shafa'atu Bashir
Shafa'atu Bashir @Shafa1
Slm. Banji inda kikace asa flour ba Sai dai duk sauran ingredients din kin Fadi inda za'a sasu banda flour

Written by

Pastry_cafe_pkm
Pastry_cafe_pkm @Aysherbah10
on
Potiskum, Yobe State, Nigeria.
I'm not a chef. But I'm passionate about food, the tradition of it, cooking it and sharing it. Alhamdulillah!
Read more

Similar Recipes