Similar Recipes
-
Sandwich
Sati daya knn bayan cookout na kano,mun gode cookpad dangane da komai💕😘 #teamtrees Afaafy's Kitchen -
-
Hadin biredi da kwai a sauqaqe
Wannan hadin yana da dadi ga sauqi,cikin mintina zaki iya yinshi ko da safe domin yara yan mkrnt🤗 Afaafy's Kitchen -
Tuwon shikafa da miyar wake
Wannan Abincin, sai dai nace ku tambayi nufawa yadda suke ji da shi😍😍 Reve dor's kitchen -
Alala mai qwai da kayan miya
Ita wannan alalar abin birgewa bata buqatar komai wajen ci bazaki saka mata mai ko wani maggi ba, saboda anhada mata komai a ciki, cikin sauqi. #alalarecipecontest Ayyush_hadejia -
Burodi mai kwai a ciki
Wanan Sabon salo na na sarafa burodi kuma yayi dadi sosai mai gida da yarana sunji dadi sa da ni kaina ku gwada ku gani @Rahma Barde -
-
Sandwich
Nayi niyan yin cucumber roll ne sai yabani matsala kawai namayar dashi sandwich kuma yayi dadi sosai Najma -
Gasasshen nannadadden burodi mai kifi
Wannan abinci na yishi ne don siyarwa....nayi amfani da kifin gwangwani amma za a iya yinshi da kifi sukumbiya,nima dashi na saba yi yau na rasashi a inda nake shi yasa....ga yadda nayi nan a qasa ko kuma zaku amfana dashi.Ayi dahuwa cikin farinciki😊❤ Afaafy's Kitchen -
Gashasshen sandwich na musamman
Wannan girkin yana da dadi a kuma saukin yi musamman da safe yayin Karyawa ko kuma ayiwa yara sutafi makaranta dashi. Askab Kitchen -
Alale da dafaffen kwai
#iftarrecipecontest wannan shine abin cin da saurayi na yafi so, ya dawo daga kasar waje yana so na mai girkin abun da yake so kuma ya dade bai Ciba. Shine na shirya mai Alale, yaji dadin shi kuma ya yaba. Tata sisters -
Shinkafa Da Wake A Zamanacce😜(Garaugarau)
Shinkafa da wake abinci mai tarin asali tun daga zamanin iyaye da kakanni,yana da matuqar dadi ga riqe ciki🤗da zamani yazo sai yh zamanattashi ake sanya masa kayan lambu da sauran su. Ni da iyali nah muna matuqar son wake da shinkafa bare mai gida nah indai nayi masa tana qayatar dashi😘😁#Garaugaraucontest Ummu Sulaymah -
Nannadadden soyayyen qwai
Wnn girki girkin yan qasar japan ne,suna ce mishi tamogayaki👄 Afaafy's Kitchen -
Burodi Mai Hadi😂(Sandwich)🤗
Mai gida nah yana matuqar son sandwich, shiyasa nakan mishi sosai harma yasa nima na fara son shi😀 Ummu Sulaymah -
Dafaffen wake da garin kuli
Wannan abincin yana Kara lafiya ,da Karin jini gawanda basu dashi. Sannan ga dadi Ku gwada Ku gani😋😋😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Farar taliyar noodles da miyar tumatir,albasa da kifin gwangwani
#oneafrica wannan girki ne mai matukar dadi gashi kuma baya daukar lokaci wajen hadawa. Iyalina suna matukar jin dadinsa. Askab Kitchen -
-
Nadadden burodi me naman kaza
Girki nan Yana da dadi ga sauki nafi yinsa da safe saboda baya cin lokaci kuma iyalina suna sansa Bakeo -
Home made mayonnaise
Da yawa mata anason hada abinci da dan salad amma tsadar mayonnaise se ta sa a fasa,to ga sauqi yazo,kudi kadan ya biya miki buqata. Fulanys_kitchen -
Burodi mai hadi
#RamadansadakaAmurkawa keyinshi , a matsayin kalacin safiya, kuma yana da dadi sosai ga saurin cika ciki. Mamu -
-
Jellop din taliya a saukake
#oneafrica Wannan girki yana da dadi da saukin sarrafawa. Iyalina suna jin dadinsa. Askab Kitchen -
Lemon and cream tart (tart din lemo da kirim)
Lemon tart yana da dadi musamman wajen yara zasuso shi Ayyush_hadejia -
-
Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman. Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous. Afaafy's Kitchen -
-
Kosai
Kosai abinci ne mai dadin gaske Ina matukar son inyi kumallo da kosai saboda rike ciki da Kuma dadin sa a baki 😋😋#kosairecipecontest chef_jere -
Peppered awara
Na koyi wannan hadin awara a wurin princess amrah,yana da dadi sosai.Godiya ga amrah,godiya ga Cookpad #girkidayabishiyadaya Hauwa Rilwan -
Bread with egg
#kitchenhuntchallenge wannan girkin yara nason shi sosai gashi yana maganin yunwar safe Reve dor's kitchen -
Gasasshen kifi da miyar kayan lambu
Wannan kifin na gasashi ne domin Yar uwata da take dauke da juna biyu tun cikin shekarar da ta gabata(ynx Alllah ya sauketa lafiya)ta nuna tana son shi ne sosai shi ne na mata irin wnn....ta nuna jin dadinta sosai,nasan kuma in kk gwada zaku yaba😉👌 Afaafy's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12463421
sharhai