Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Barzun shinkafa
  2. mai
  3. Tarugu
  4. Tatasai
  5. Albasa
  6. Magi
  7. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki samu shinkarki mai kyau kibayar injin a barza maki, sai kitankade kiciri garin

  2. 2

    Sai kizu kizuba ruwanki awuta indan suntafasa sai kisa Mai kadan acikin ruwa sakizuba barzon ki na shinkafa sai Rufe kidabar shi ya solala,ba'acika ruwa

  3. 3

    Sakizu kiyi soure dinki natomators sai kicida shi ko kuma miyar vegetable

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
on
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes

More Recommended Recipes