Soyayyen doya da miyar source
Girkin yayi dadi iyalina sun yaba
Cooking Instructions
- 1
Zaki fere doya ki yanka ta kanana, sai ki daura mai a wuta kisa mata gishiri ki soya kar ta kone tayi shar da ita karvta cika soyuwa.
- 2
Sai ki jajjaga kayan miyanki banda albasa shi yankawa zakiyi ki aje,sai ki zuba mai a tukunya ki soya kayan miyanki sama-sama, idan ya yayi sai ki zuba maggi da kayan kanshi da albasar ki, kiyita juyawa,sai ki rage wuta sosai,ki zuba ruwa dan kadan saboda maggin ya hade, bayan minti uku sai ki sauke, ki zuba doyan a plate kisa miyan a sama.... Enjoy za,a iya cinsa da lipton ko tea ko a matsayin abincin rana.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Chicken pepper soup Chicken pepper soup
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan.Aroma ZUM's Kitchen -
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13890680
Comments