Burger

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#Cooksnap baa bawa Mai giwa

Burger

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#Cooksnap baa bawa Mai giwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
mutum 4 yawan a
  1. burger bread
  2. tomato
  3. Onion
  4. Salad
  5. Ketchup
  6. Bama
  7. Cucumber
  8. Mince meat kebab
  9. Egg
  10. Bread crumbs
  11. Maggi
  12. Attaruhu, albasa
  13. Black pepper,curry,thyme,coriander

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Dafarko zandura pan insa butter kadan inyanka bread gida2 sai ingasa

  2. 2

    Zanwanke vegetable inyanka onion,tomato cucumber slice.

  3. 3

    Zandauko nikakken nama insa kayan kanshi Maggi,inda attaruhu,albasa infasa kwai injuya insa bread crumbs sai indinga mulmula shi sai inyi fadi dashi indura pan insa Mai insuya.

  4. 4

    Zan hada ketchup da bama indauko bread ina shafa hadin sai insa salad sai naman, onion,cucumber,tomato nayaryada cream salad sai insa salad indauko daya bread inrufe.

  5. 5

    Anasa cheese idan anasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes