Kosai

Abfat Cake & More
Abfat Cake & More @cook0908

Kosai na daya daga cikin abin cin hausawa na Karin kumallo.

Kosai

Kosai na daya daga cikin abin cin hausawa na Karin kumallo.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko za a surfa wake a wanke shi tas.

  2. 2

    Sai a zuba wake a blander a sa attaruhu da albasa da tattasai a markada shi ya markadu.

  3. 3

    Za abugashi sosai sai a kuma yanka albasa a zuba da maggi.

  4. 4
  5. 5

    Sai a Dora mai kan wuta yayi zafi

  6. 6

    Sai a samu cokali ana diban kullun ana sawa a cikin mai har ya soyu.

  7. 7
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abfat Cake & More
on

Comments

Similar Recipes