Wainar fulawa

Teemars Treats @fadimatou
Cooking Instructions
- 1
Zaki Fara tankade flour dinki.
- 2
Sai ki zuba attaruhu d albasa
- 3
Sae ki saka kwai.baking powder,Maggi,gishiri,.
- 4
Sae ki zuba ruwa.madaidaici ki kwaba Koda muciya ko whisker
- 5
Sae ki Dora kanso ki zuba Mai b d yawa b ki Dora akan wuta
- 6
Sae ki zuba kullun
- 7
Idan tayi sae ki juyo wani barin
- 8
Shikenan.xaki iya ci d yaji.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13591099
Comments