Powder milk biscuit

Maneesha Cake And More
Maneesha Cake And More @cook_16076598
Kaduna

Wannan biscuit yarana nasonshi sosai gashi yanada gardi

Powder milk biscuit

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan biscuit yarana nasonshi sosai gashi yanada gardi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 mint
5 yawan abinchi
  1. 1 cupFulawa
  2. 1 cupPowder milk
  3. 125 gButter
  4. tbsMilk powder half
  5. tspBaking powder half

Umarnin dafa abinci

15 mint
  1. 1

    Ga hoton kayan bukata

  2. 2

    Farko zakisamu roba kizuba butter dinki aciki saikisa powder sugar kibuga harsai ya bugu

  3. 3

    Saikisaka, fulawa, madara, milk flavor, and baking powder saiki hadeshi maana kikwaba saiya hade jikinsa

  4. 4

    Saiki murzashi kiyanka yadda like son shape din saiki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maneesha Cake And More
rannar
Kaduna
I love to bake and cook diff dishes. and like to learn more bcos baking is my Hubby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes