Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Barjajjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Attaruhu da albasa
  5. Oil
  6. Ruwa
  7. Salt
  8. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a wanke barjajjiyar shinkafa a barta a kwalanda ta tsane. Sae a a saka mata salt a juya sae a zuba a cikin madanbaci a rufe da buhu a dora abu mai nauyi a kai ydda tururin ba zai dinga fita ba

  2. 2

    Already daman an gyara danyen zogale an wanke, an gyara albasa an yanka ta, an daka attaruhu, an daka gyada.

  3. 3

    Idan shinkafar ta turaro sae a kwashe ayi hadi na biyu. A hadi na biyun ne ake saka maggi da albasa da attaruhu, oil, gyada, sai ruwa dan daidai ydda zai sa dambun yyi laushi, a lura da ruwan kar a saka ruwan yyi yawa, sai a saka zogale.

  4. 4

    Sae a mayar dashi cikin madanbacin a rufe. Har sai ya dahu sosaiii, yna fara turaruwa za'a ji ynaa ta kamshi.

  5. 5

    Sae soya mai, daman an daka yaji mai dadi. An yanka Salad da cocumber. 😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
tm~cuisine and more
tm~cuisine and more @cook_26800403
on
Kano State

Similar Recipes