Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki cire 2 cups acikin kwano 2 Sai ki jiqa kwano 2 ta kwana a ruwa sai da yamma ki dafa 2 cups din nnan ki hadasu ki Kai markadey
- 2
Sai qarfe goma ko shadaya na dare ki zuba yeast ki juya ki rufe da asuba zakiga ta tashi sosai Sai ki zuba suga da gishi da baking powder ki juya kar quullun yayi ruwa da kauri ake sonsa idan kin ji da tsami Sai ki zuba kanwa ungurni kadan.
- 3
Sai ki Dora tandarki awuta kisa Mai ki fara zuba qullun
- 4
Idan tadanyi ja Sai ki juya shike na aci Dadi zakijita akwai lawshi sosai
- 5
Similar Recipes
-
Funkason alkama 2
Wannan funkason yayi dadi da laushi sosai bantaba funkason alkama mai laushi irinsaba UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
Masa
Wannan masar nayi amfani da sabuwar Tanda ne kuma Alhamdulillah Bata min kamu ba.Dabarar ita ce bayan n wanke tandar sae n Dora ta a Kan wuta(low heat) kfn nazo suya t gasu sosae sannan n fara suya Zee's Kitchen -
-
-
Masa
#nazabiinyigirki wannan masar ita ke wakilta ta saboda ina matukar son masa bana jin wahalar yin masa a kowane lokachi harde masar shinkafa.Wane girki ne ke wakiltar ki ko kema meson masa ce iri na 😉 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Special waina masa
#special waina masawannan waina badai dadibakuma ita waina kyanta karin kumallo Sarari yummy treat -
-
Doughnuts recipe
Wannan doughnuts yabani shawa sosai saboda yayi kyau yayi dadi yayi laushi abunde sai wanda yacifah.......!kefa yabaki shawa?🌝🤤😋 Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
Masa
Wannan masar babana nayi ma ita. Tayi laushi sosai. Allah ya sakawa iyayenmu da mafificin alkhairi. Walies Cuisine -
-
-
Masa da miyar alayyahu
Ni da kaena masar nan tayi min dadi oga ma yace da miyar da masar duk sunyi Dadi Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Masar shinkafa da miyar kaza mai lawashi
Wannan masar tayi dadi sosai gamuka laushi. Yarana suna son masa sosai shiyasa nakeyawan yimusu#1post1hope TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Masa
Na hada kullin Masar tun ranar Asabar da dare akan ce da safiyar Lahadi zanyi masa in kaiwa Baba, Ranar Lahadi da Asuba aka ce min ya rasu. Allah ya maka Rahama Baba😭. Yar Mama -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14028252
sharhai