Share

Ingredients

10 mins
2 servings
  1. 2-3Onions
  2. 2Peppers
  3. 6-7 tbspOil
  4. 1Seasoning cube
  5. Ginger
  6. PinchSalt
  7. Busheshen kifi/Danye (optional)
  8. Curry
  9. Thyme
  10. Rose merry

Cooking Instructions

10 mins
  1. 1

    Ki markada albasa, attarugu da cittan ki.kada ki cika ruwa a markaden sanna idan kinada food processor zaki iya amfani da shi.

  2. 2

    Kisa mai a tukunya idan yayi zafi sai ki zuba markadanki,dandano, curry, thyme,rose merry,gishiri,da kifin ki a ciki.ki barshi ya soyu har sai ruwan ya shanye.daga nan onion sauce ya kammala.zaki iya ci da doya,dankali, shinkafa dadai sauransu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes