Carrot and meat ball😍

aisha Muhammad (Ummusuhailah)
aisha Muhammad (Ummusuhailah) @cook_28030753

Ramadan kareem😘

Carrot and meat ball😍

Ramadan kareem😘

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nama
  2. Karas
  3. Albasa d attaruhu
  4. Kayan kanshi
  5. Maggi
  6. Kwai
  7. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki samu tsokar nama ki dafata

  2. 2

    Sannan ki yanka albasa ki hada d attaruhu ki wanke ki jajjaga aturmi(badole sau kinsa attaruhu b)

  3. 3

    Ki xuba naman ki acikin turmin kisa kayan kamshi d maggi ki daka yai laushi sai ki kwashe.

  4. 4

    Ki wanke karas ki gogashi a abin gugar kubewa sannan ki juyeshi akan naman nan

  5. 5

    Ki juya hadin sosai, sai ki rinka diba kina making ball dashi xakiga ruwan karas din yana fita kadan-kadan

  6. 6

    Sai adora mai yai xafi sannan afasa kwai a bowl a kada

  7. 7

    Ki rinka daukar wannan ball din kina sawa acikin kwan a hnkl ki sai ki sa a mai in yayi kijuya dayan side din shima..inyayi ki kwashe ki tsane.

  8. 8

    Enjoy!

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha Muhammad (Ummusuhailah)
on

Comments

Similar Recipes