Coconut chinchin

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Zaki iya kara rabin cup of sugar yadan ganta da yanda kikeson zakinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupflour
  2. 1 cupSugar
  3. 1 cupmilk powder
  4. 1 cupcoconut
  5. 1/4vanilla
  6. 1/2 cupOil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu bowl ki zuba flour, salt, baking powder, milk, sugar,

  2. 2

    Saikiyi mix sosai bayan ya hade saiki zuba oil kikara juyawa after ya Kuma hadewa

  3. 3

    Saiki zuba coconut kara mix saiki fasa kwai kikara mix ki tabbatar ya hade saiki zuba vanilla kiyi mix,

  4. 4

    Kisa ruwa ki kwaba bayan kin kwaba zaki iya yankashi lokacin zaki iya bashi minutes 5 haka kafin ki yanka

  5. 5

    Saiki fidda shape dinda kikeso saiki soya

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai (5)

Similar Recipes