Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa nama ki soya sama sama saiki zuba jajjagen kayan miyar akan naman ki barsu su soyu harna tsawon 5mint saiki zuba ruwan nama ki tsaida ruwa ki rufe bayan 5/10 minutes saiki dauko peanut butter dinki kamar babban cokali 2-3 kisa spoon ki dama ta bayan kin gama kin tabbatar babu gudaji saiki zuba Akan ruwan miyar ki idan akwai bukatar kara dandano saiki kara, ki rage wutar sosai yayi 3mint saiki zuba zogale kijuya saiki rufe idan ta kammala zakiga mai yayo sama sosai shikenan ta kammala
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Miyar Gyada
Ina ta Sha'awar cin Masa but ma rasa wani miya zanyi amfani dashi se kawai na tambayi saboda bantaba yi da ita ba se na yiwa @ant Jamila magana ana iya ci da miyar Gyada saboda ita nake Sha'awar yi se tace min sosai ma.shi ne nayi and alhamdulillah tayi dadi sosai #nazabiinyigirki Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Tuwon dawa da miyar zogale,shuwaka da gyada
Yanada dadi sosae kuma hadin miyar hadi ne dake qara lapiya dakuma jini musamman danasa wake. Maryam Faruk -
-
-
Fried cus-cus
Akwai shi da dadi duk da dai ban cika son cus-cus ba amma wannan ya min dadi Bamatsala's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15803096
sharhai (5)