Kayan aiki

  1. Doya
  2. Manja,
  3. mai,
  4. maggistar,
  5. ajino

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na yanka doya ta na fere na wanke na yanka ta kanana

  2. 2

    Na aza tukunya na zuba manja da mai bayan ya soyu na zuba ruwa

  3. 3

    Bayan zuba ruwa na sa Maggi da dandano da tafarnuwa kada bayan ya tafasa na zuba doya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Asaro inji boss dina
Ay paten doya akwai dadi

Wanda aka rubuta daga

Maryam Sani
Maryam Sani @Maryamsfada
rannar
Ina son girke-girke musamman na kayan kwalam
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes