Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mins
2 yawan abinchi
  1. Macaroni leda daya
  2. Mai
  3. Dakakken attaruhu da albasa da tattasai
  4. Magii
  5. Curry
  6. Kayan kamshi
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

10mins
  1. 1

    Ki zuba mai a tukunya ki soya ki zuba kayan miyanki daman kin riga da wanke kinyi blending sai ki soyashi da kyau

  2. 2

    Sai Ki zuba ruwa ma daidaici

  3. 3

    Ki zuba magi da kayan kanshi da curry da duk kayan kamshin da kike son

  4. 4

    In ya tafasa ki.zuba macaroni ki rufe zuwa minti 10 ki sauke

  5. 5

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa isa
Hauwa isa @jiddahisah2020
rannar

sharhai

Similar Recipes