Cookies

Mamu @1981m
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta,
ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya
Cookies
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta,
ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Milk cookies
Nasamu bakuwace daga lagos shine da zatakoma sai nayi tunanin inmata tsarabar da zatakaiwa yara kuma itama nasan zataji dadin idan namata haka shine nayanke shawarar yin milk cookies TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Groundnut paste cookies
#GYADA tab wani abu wai cookies na gyada🤩 a wannan cookies dai banyi anfani da cutter ba gyadan shine nayi an fani dashi a matsayin butter Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Red velvet cookies
Wannan cookies din yana da matukar dadi ga taushi idan ana ci. Dandanonshi ya zarce komai dole za ku maimaita yin irinshi idan har kuka gwada. Princess Amrah -
Cookies
Wannan cookies nayi amfani da ragowar butter icing dinane dashi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Cookies
#SSMK yanada dadi sosai gakuma saukinyi kuma yarana suna sonshi sosai shiyasa nake yawan yimusu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Dalgona cookies
Wannan biskit na yishi ranar farko da aka saka dokar hana fita a kano.Da farko nayi niyyar yin dalgona coffee ne wanda ake yayi a daidai lkcn,to gsky lokacin zuciyata bata kwanta da yinshi ba saboda ina tunanin zai yi daci,har na fara sai kuma na canza ra'ayina zuwa biskit saboda dama nayi kewarshi kwana biyu,nayi amfani da nescafe din da na buga ne da sauran butter cream da nayi amfani dashi kwana hudu kafin yin biskit din #FPPC Afaafy's Kitchen -
Buredi me yanayin fulawa
A kullum idan ana canza yanayin Abu yana kara sa aso sa kuma bazaiyi saurin gundura ba, haka ma buredi a kowanne gida anaci amma idan ana canza masa yanayi zai kara shiga rai musamman yara..#BAKEABREAD Fateen -
-
Alawar madara
Wannan alewar anayinta ne da madara,tanada dadi sosai,kuma tanada amfani a jiki,yara harma manya kowa yanasonta. M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu) -
Vanilla cup cake
Yanada dadi musamman in yara zasuje makaranta na koya daga wajen mamana#kanostateRukys Kitchen
-
-
Milky cookies
Yanada dadi sosai gakuma bawahalan yi #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Dubulan
#Dubulan. Wannan girki anfiyinshi lokacin biki ko kuma a masarauta don karramawa, haka zalika nayima maigidanashi don karramawa kuma ya yaba. Mamu -
-
-
Pancake
Pancake wani nau'in abinchi ne me dadi, musamman ana yinsa ne domin karyawar safiya, yarana suna San nayi masu shi domin zuwa makaranta. Ga saukin yi cikin mintuna Wanda basu wuce talatin ba Zara's delight Cakes N More -
-
Gashasshen sandwich na musamman
Wannan girkin yana da dadi a kuma saukin yi musamman da safe yayin Karyawa ko kuma ayiwa yara sutafi makaranta dashi. Askab Kitchen -
Cake mai tabin strawberry
Wannan cake asali wajen Maryama's kitchen na ganshi ta yi cupcake da recipe din. Na yi qare-qare a nawa, kamar na kala da cream....amma dai gaba daya yabawar tata ce.Na yi girkin ne tun watan agustan 2020,dalilin kwadayi irin na lokacinnan na wata😁cikin dare har na kwanta na tashi na yi,ban samu damar daurawa ba sai yanzu.....Babbar sadaukarwa ga Bint's Cuisine💕 Da Maman Jafar🤗💕na gode muku na kuma yi kewarku da cookpad duka. Afaafy's Kitchen -
Cake lallausa
Nayima yara ne domin zuwa makaranta kuma dandanonsa saida yaso ya rikitani daga qarshe ni nafi yaran ci. Walies Cuisine -
Chocolate da red velvet cake
#nazabiinyigirkiCake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban. Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa. Afaafy's Kitchen -
Cookies
Godiya me yawa gareki sadiya jahun , ta dalilinki na koya cookies kala kala Allah ya saka miki da alkhairi bana cikakken Sati banyi shi agidana ba kowa yana jindadinshi. Afrah's kitchen -
Red velvet cake recipe
Idan kinasamun matsala da red velvet cake to kibi wannan recipe din zai baki abunda kikeso,sannan kuma kiyi using food colour Mai kyau domin samun abunda kikeso daidai, Meenat Kitchen -
Peteto Roll
Yanada dadi sosai kuma yanada saukin yi zaki iyayiwa yara don zuwa makaranta #SSMK TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16251417
sharhai