Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki hada fulawa gishiri sugar da yeast sai kisa ruwa ki kwaba ki barshi a Rana ya tashi.
- 2
Kisa Mai a wuta idan yayi zafi sai ki Fara sawa kadan kadan har ki gama.
- 3
Ki sa madaran ruwa sai ki barbada kwakwa da candy aci dadi lafiya.
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Coconut puff puff
Canja samfarin abunda aka saba dashi yanasa iyalai farin ciki, akullum farin cikin iyalina shine burina.#puffpuff #fanke#panke Meenat Kitchen -
-
-
-
Gireba me shapes
Gsky Ina son gireba sosae shiyasa bana gjy d yinta don ko jiya nayi dazu ma Ina zaune naji Ina son ci b Shiri na tashi nayi Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fluffy puff puff
#FPPC fanke yana daya daga cikin abincin dana keso shiyasa nakan yishi ko yaushe musamman da safe idan zanyi breakfast😋kuma gashi da sauki sosai wajen yinshi ga saukin kashe kudi ma😆.nagode Ummu ashraf kitchen -
-
Fanke (puff puff)
Yara na suna son fanke,don haka in yin shi akai akai.#Kadunacookout Sophie's kitchen -
Panke (puff puff)
Wato Ina matukar son panke Amma jefawa na bani wuya. Ni kuma nasa naci akan sai na koya wasa wasa inata trying na cup daya zuwa biyu Amma gashi ayau na zama gwana wajen yin panke Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
-
-
-
Fanke (puff puff)
Babu wahala ga saukin yi wajan karin kumallo kuma yayi Dadi sosae Zulaiha Adamu Musa -
Doughnut (measurements na 250 pieces)
Wannan doughnut din nayi shi ne n taron suna gsky Wanda nayiwa sunji dadinsa sosae sun yaba Zee's Kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16335420
sharhai