Umarnin dafa abinci
- 1
Da fari ina hada garin masara da flour da yeast da tuwo ko dafaffiyar shinkafa sai in yi dough kamar na cin-cin
- 2
Sai in rufe ya kwana in jiqa yeast da ruwa kadan in zuba in juya sosai.
- 3
Ba sai kin sa ruwa ba in ya tashi zai saki kuma ruwan yeast ko kanwa da zaki jiqa zaki zuba dai-dai
- 4
Sai in fara tuya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Waina da,miyar agushi
#sallahmeal inayi muku barka da sallah Allah ya maimata mana zamuci muraba wa mutane Nafisat Kitchen -
-
-
Wainar masa
Abincin hausawa mai dadi da inganci zaka iya yin karin kumallo dashi ko kuma aci da rana. Hausawa nason wainar masa shiyasa da wuya ayi taro biki ba'ayita ba. Ana iya sarrafa qullin zuwa wani abincin wanda aka fi sani da sinasir. UH CUISINE -
-
-
-
-
Masa
Wannan masar babana nayi ma ita. Tayi laushi sosai. Allah ya sakawa iyayenmu da mafificin alkhairi. Walies Cuisine -
Wainar shinkafa (Masar Bauchi)
#myfavouritesallahmeal Family na sunason cin wainar shinkafa,matuka tanada dadin cin ga dadi,Ko baki kayi zaka basu suci NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Masara da macaroni
#corn ,wanan girki naqirqirishine datawa basira bantaba gani ga kuwaba,kagwada akwai dadi Umma Ruman -
-
-
-
Yadda zaki yi wainar semovita da miyar alayyahu
Wainar semovita tana da dadi sosai ga laushi,ga kuma sauki wajen sarrafata Ummu ashraf kitchen -
-
-
-
-
Masar wake
Masa ce wadda akeyi da wake tanada Dadi sosai anayin ta Kamar yadda akeyin Masa ❤️😋 Fatima Goronyo -
-
Waina/ masa
Waina Yana daya daga cikin abincin gargajiya a kasar hausa, sainan kuma abun marmarine akoda yaushe, nakanyi waina kowace jumma'ah. Mamu -
-
-
-
-
-
Wainar shinkafa
#team6lunch waina akwai dadi sosai ko da bakaci da miya ba,zaka iya cinta ma haka koka sha da lemo ko shayi.seeyamas Kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16372706
sharhai (2)