Tura

Kayan aiki

5mins
2 servings
  1. 2mangoes
  2. 1small ginger
  3. leavesMint
  4. Sugar
  5. blockIce
  6. Water

Umarnin dafa abinci

5mins
  1. 1

    Za'a yanka mango kanana asaka a blender tareda ginger da mint leaves

  2. 2

    Azuba ruwa a markada sosai, sannan atace,

  3. 3

    Azuba sugar da ice block sai asaka a cup asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
rannar
Katsina

Similar Recipes