Tura

Kayan aiki

1hr 30min
50 pcs
  1. Doya 1 medium
  2. 5 pcsAttaruhu
  3. 2 pcsTattasai
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. 4 pcsKwai
  7. Curry/onga
  8. Citta
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Dafarko nafere doya yata nawanke nasa a tukunya nasa ruwa nasa Dan gishiri kadan nadora tadahu

  2. 2

    Bayantadahu saina sauke nadaka tabarbaje nasamu bowl nazuba nakawo maggi shima nafarfasa nazuba nasa curry onga

  3. 3

    Nasa kayan miya dana jajjaga nahada najuya sosai sainadinga mulmulawa kamar kwallo ina tarawa

  4. 4

    Nadinga kawo doyar ina sawa dama nadora maina yayi danzafi nadinga sawa a haka harnagama idan yayi brown

  5. 5

    Sai kajuya dayan bangaren aci dadi lpy

  6. 6

    Bayan nagama nasamu kwai nafasa nasa Dan maggi da citta da dan atturuhu najuya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

Similar Recipes