Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyera kifinki,ki wanke da lemon tsami saboda karnin ya fita, sai ki yayyanka albasarki ki ajiyeta. kiyi jajjage tare da tafarnuwa da ginger.
- 2
- 3
Sai ki zuba komai akan kifinki tare da curry da spices dinki da kayan dandanonki,sai kisa ciki flopaper sai a nade a sa a oven in babu zaki iya sawa a clonder ya turarashi. sai ci.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Dambun kifi
Gaskiya bansan yadda akeyi ba sai na duba cookpad naga yadda akeyi, gaskiya naji dadi oga ma yaji dadin shi sosai Anisa Maishanu -
-
-
-
-
-
-
-
-
Gashin kifi a kasko(pan grill fish) 🐟
Gashin Yana da Dadi ga wani kamshi na musamman da yake tashi. Uhm uhm ba a magana dai. Sai an gwada Akan San na kwarai 😅😅😋😋😋 Khady Dharuna -
Farfesun kifi da dankalin turawa
Wannan hadin baacewa komai dad Dadi zakichishi dabfarin doya,shinkafa fari ko bread Mom Nash Kitchen -
Soyayyen kifi mai fulawa
#kitchenhuntchalenge kika yima kifinki haka zaiyi dadi sosai😋😋 habiba aliyu -
-
-
Gashshen kifi dakayan lambu
#Gashi wannan gashi tayi sai kajarraba Wanda ya iya ya huta Mom Nash Kitchen -
-
-
Soyayyen kifi
Munason kifi sosai nida oga shiyasa nakeyi mana dabarun sarrafa shi kuma munji dadin suyar kifinnan. Umma Sisinmama -
-
Farfesun kifi
Iyalina sunajin dadin farfesu , sun yaba sosai, harda sude hannu.💃💃💃 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Parpesun kifi
#parpesurecipecontest ina makukar son parpesu musamman na kifi, wanan parpesun nayi shi ne irin na mutane kudancin kasan na. Phardeeler -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16668876
sharhai (8)