Kayan aiki

  1. 1/2 cupna masarar popcorn
  2. 1/4 cupna sugar
  3. 1/4madara ta gari
  4. 1 tbspna butter
  5. 1 tspna vanilla essence
  6. Tukunya mae murfi wadda zata rufu sosae

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba butter a tukunya yadau zafi idan yayi zafi sae ki zuba masarar popcorn din ki juya

  2. 2

    Sae ki rufe tukunyar ki rage wutar a hankali zakiji ya fara fashewa

  3. 3

    Ki dinga jirjiza tukunyar harya gama

  4. 4

    Sae ki juye a plate yasha iska

  5. 5
  6. 6

    Saeki dora sugar a wuta ki rage wutar ki zuba ruwa kadan ki juya sosae sannan ki saka vanilla essence dinki har y dahu sosae

  7. 7

    Saeki juye akan popcorn din ki juya sosae su hade Sae ki zuba madarar gari ki juya zakiga ta manne

  8. 8

    Sae kisa a plate yasha iska and enjoy your delicious home made milk popcorn.

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar
Kano

Similar Recipes