Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

5mins
  1. 2 tinFlour
  2. 4 spoonsSuger
  3. 6 spoonMilk
  4. 2 tinWater
  5. 1 teaspoonVanilla flavour
  6. 2Egg
  7. 2 table spoonBaking powder
  8. to tasteSalt

Cooking Instructions

5mins
  1. 1

    Da farko zaki samu bowl ki zuba flour2tins ki saka flavour, suger,salt and baking powder sannan ki motsa.sai ki samu cup ki zuba madara a ciki ki saka ruwa 2tins saiki zuba a wannan hadin ki motsa ya motsu da kyau.saiki samu nonstick frying fan ki ki shafa mai kadan ki soyashi at low heat yadda zaiyi kamar baking dinshi akayi idan gaba yayi saiki juya ahankali bayama ya soyu

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Rashida
Rashida @rash3521
on
love 👨‍🍳
Read more

Comments

Similar Recipes