Ganda

 zhamz(bintu's Kitchen)
zhamz(bintu's Kitchen) @cook_12466932
Adamawa

My is small cs is an example try it

Ganda

My is small cs is an example try it

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Mai
  2. Ganda
  3. Kayan hadin tafasawa

Cooking Instructions

  1. 1

    BAKWAREWA BANE SAKAINE DA KWAZO SHIKESA NASARA ADUK ABINDA KASA ALLAH ACIKINTA*

    *BANDA FRIGE KUMA BANSON SHANYA GANDA ARANA*

    *NASAYI GANDA SABIDA INADA BAKI SUNA HANYA AMMA SUNFASA ZUWA YAZANYI DASHI*?

    *GANYAYI YAWA KUMA BANSAN YADDA ZANYI BA KUMA NI BANSON BUSARWA GASKIYA*?

    TO BARKANMU DA WARHAKA DAMA SAUAN TAMBAYOYIN DOMIN KUWA AMSAR DAI DAYACE TAK👌🏿

    Dafarko in ankawomiki ganda tai miki yawa ko kuma anfasa ci ko kuma wata matsala hanyardai gata kubiyoni💃🏿

    *dafarko zaki wanke gandar

  2. 2

    Seki daura mai auta inyayi zafi seki soya

  3. 3

    Ko kuma kidaura awuta kimasa hadin komai inya tafasa ki soyayayi dai yadda kikeso

  4. 4

    Note
    Inkin soya yakamata kirika kuladashi kamar kamar soyayyen nama sabida kila bakisoya dakyauba so karya bace

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 zhamz(bintu's Kitchen)
zhamz(bintu's Kitchen) @cook_12466932
on
Adamawa
bintu's kitchen
Read more

Comments

Similar Recipes